Amurka

Amurka ko Amurika ko Amirka nahiya ne.

Asiya

Wikimedia Commons on Asiya

Ghana

Ghana ko Gana ko Jamhuriyar Ghana(da Turanci: Republic of Ghana), kasa ne, da ke a nahiyar Afirka. Ghana tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 238,540. Ghana tana da yawan jama'a 27,043,093, bisa ga jimillar 2014. Ghana tana da iyaka da Côte d'Ivoire, Togo kuma da Burkina Faso. Babban birnin Ghana, Accra ce. Shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo ne daga shekarar 2017. Mataimakin shugaban kasar Mahamudu Bawumia ne daga 2017.

Indiya

Indiya tana daga kasashen kudancin Asiya ne, Indiya tanada girma sosai tana kama da gara kuma tanada sahel fadinsa zai kai 700 , Indiya tana da Iyaka da kasashe biyar sune wa'yannan :-

Iran

Iran tana cikin kasashen gabas ta tsakiya ada sunanta kasar Farisa kuma tanada iyaka da kasashe shida sone :-

Jamus

Neman tuna yadda rayuwa ta kasance a yankin Jamus ta gabas, al'amari ne da kan kasance mai matukar sarkakiya ga su kansu mazauna wannan yanki. Suma baki yan ci rani da suka taba zama a yankin na Jamus ta gabas, basa samun saukin bayanin irin halin da suka zauna karkashin sa a yankin. Daya daga cikin irin wadannan baki da suka zauna a Jamus ta gabas din har zuwa ranar tara ga watan Nuwamna na shekara ta 1989, shine Eric Singh. Haifaffen Afrika ta kudu, Singh ya tsere ne zuwa Jamus ta gabas daga Durban, domin ya kauracewa gallazawa a kasar sa.

Kenya

Kenya itace kasa ta farko a gabacin afirka dakwai taikun Indiya ya biyo ta gabascin ta , tabbkin victoria daga yammacinta kuma tana makutantaka da kasashe biyar sune :-

Kuwait

Kuwait ƙasa ce, dake nahiyar Asiya.

Lebanon

Lebanon ko Labanan, kasa ce da ke a nahiyar Asiya. Labanan tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 10,452. Labanan tana da yawan jama'a 6,006,668, bisa ga jimillar shekarar 2016. Labanan tana da iyaka da Siriya kuma da Isra'ila. Babban birnin kasar Labanan shine Berut.

Siriya

Siriya ƙasa ce dake a nahiyar Asiya.

Sudan

Kasar Sudan tana daya daga cikin kasashen yankin arewa maso gabacin Afrika tanada iyaka da kasashe tara. Daga arewacin kasar Misra, daga gabashi Eritrea da Ethiopia, daga kudanci Kenya da Uganda, daga kudu maso gabas congo da jamhoriyar Afrika ta tsakiya, daga yammaci Chadi, daga arewa maso yammaci Libya kuma kasace da take bin Adinin Musulunci.

Togo

Togo ko Jamhuriyar Togo (da Faransanci: République togolaise), kasa ne, da ke a nahiyar Afirka. Togo tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 56,785. Togo tana da yawan jama'a 7,552,318, bisa ga jimillar 2015. Togo tana da iyaka da Liberiya, da Gine, da Mali, da Burkina Faso kuma da Ghana. Babban birnin Togo, Lomé ne.

Turkiyya

Turkiya ƙasa ce wadda ta ke tsakanin Nahiyar Asiya da ta Turai. Tana makwobtaka da kasashe kamar Iran, Irak, Girka, Siriya, Armeniya, Georgiya da Bulgairiya.

Ku karanta a wani harshe: