Littafi

Littafi dayawa Littafai ko Littattafai ya hada da duk wani abu da za'a iya rikewa da kuma duk wani abu wanda bana zahiri ba amma yana dauke da abun da littafin zahiri ke dauke dasu, kamar Rubutu, Zane, kodai wata alama dake nuna ilimi da ma wadanda babu komai acikinsa amma dai an Samar dasu ne dan aiki a matsayin littafi. Littafi na zahiri ya kunshi Fallaye daban-daban da suka hadu yazamanto littafi, sannan bangarensa daya a bude daya kuma a kulle, kodai an makale ta ko an dinke. Littafi daba na zahiri ba shine kamar wanda ke sanya a na'ura kamar wayar hannu, komfuta, dadai sauransu.

Austria - Admont Abbey Library - 1407
subclass ofdocument, publication, collectible Gyara
material usedpaper, parchment, cardboard Gyara
useinformation source, reading Gyara
has listlist of lists of books Gyara
ISOCAT id1794 Gyara
model itemThe Fellowship of the Ring, Al Kur'ani, The Count of Monte Cristo Gyara
maintained by WikiProjectWikiProject Books Gyara
Addini

An samo kalmar daga harshen Larabci Arabic, tana nufin hanyar bauta ko rayuwa ko kuma hanya kawai. Kuma har zuwa wannan lokaci ana ci gaba da amfani da wannan kalma ta Addini a harsuna da yawa, a ciki har da harshen Hausa.

Al Kur'ani

Al Kur’ani ko Kur’ani littafi ne wanda da Musulunci yakunshi maganan Allah (s.w.t.) tsarki ya tabbata agareshi, wanda yaturo Annabi Muhammad (s.a.w.) dashi zuwaga mutane gaba daya.

Gandun Dabbobi

Gandun Dabbobi na Bala A. Funtua fassarar shahararren littafin nan ne

mai suna Animal Farm, wallafar wani

baturen Ingila wanda ake kira George

Orwel, ko da yake dai sunansa na

gaskiya shine Eric Blair. Gandun

Dabbobi dai shagube ne, waton gugar

zana akan juyin mulkin da akayi a

kasar Rasha, a shekarar 1917 – wanda

akayi amfani da dabbobin da ake kiwo

a gandu domin isar da sako. Wannan

littafi ne mai manufar jigon

ilmantarwa, nishadantarwa da wayar

da kai ta hanyar zambo da kuma

farfaganda. Gandun dabbobi littafine

mai dauke da hikima da hangen nesa.

Hadisi

Hadisi ko Hadith (da Larabci حديث), a musulunci ana nufin dukkannin abubuwan da Annabi Muhammad (s.a.w) yayi ko yasa ayi ko akayi a gabansa baice komi ba, ko bai hana. kuma aka tattarashi a rubuce wannan shine Hadisi.

Harshen Swahili

Swahili, Anfi saninsa da Kiswahili wanda ke nufin (Harshen Mutanen Swahili), tana daga cikin Harshen Bantu kuma itace harshen farko na Mutanen Swahili. Itace harshen magana wato lingua franca a yankin African Great Lakes da wasu yankunan gabashi da kudu maso gabashin Africa, dasuka hada da Tanzania, Kenya, Uganda, Rwanda, Burundi, Mozambique, da the Democratic Republic of the Congo (DRC). harshen Comorian, da ake amfani dashi a Comoros Islands shima wani nau'in harshen Swahilin ne, dukda wasu na ganinsa a matsayin wani harshe ne daban.The exact number of Swahili speakers, be it native or second-language speakers, is unknown and a matter of debate. Various estimates have been put forward and they vary widely, from 50 million to over 100 million. Swahili serves as a national language of four nations: Tanzania, Kenya, Uganda, and the DRC. Shikomor, the official language in Comoros and also spoken in Mayotte (Template:Lang), is related to Swahili. Swahili is also one of the working languages of the African Union and officially recognised as a lingua franca of the East African Community. kasar South Africa ta yarda da koyar da Swahili a makarantun kasar a matsayin subject din ganin dama, za a fara a 2020.Yawancin kalmomin Swahili ansame sune daga harshen Larabci, misali Kalmar littafi a Swahili shine "kitabu", yayi daidai da Kalmar a larabci "كتاب". Dukda cewar jam'in kalmar littafi a Swahili shine "vitabu", haka daga tsarin harshen Bantu na "ki-" a matsayin Kalmar shigarwa kafi suna, wanda jam'insa shine "vi-".

Imam Malik Ibn Anas

Mālik b. Anas b. Mālik b. Abī ʿĀmir b. ʿAmr b. al-Ḥārit̲h̲ b. G̲h̲aymān b. K̲h̲ut̲h̲ayn b. ʿAmr b. al-Ḥārit̲h̲ al-Aṣbaḥī, Anfi sanin sa da Mālik ibn Anas Da larabci: مالك بن أنس‎ ya rayu daga shekara ta; 711 zuwa 795 CE ko kuma daga shekara ta 93 zuwa 179 (AH) akan kirashi da Imam Mālik, Malamin Musulunci, Balarabe, kuma faqihi, Alkali ne, Malamin Tauhidi, da hadisi Malamin Sunnahr Manzon Allah amincin Allah sun tabbata agare shi.An haife shi a birnin Madina, Malik yakasance shahararren malamin hadisi a lokacinsa, Wanda yayi kokarin dabbakasu a dukkanin dokokin rayuwarsa da karantarwarsa ta yadda ya samar da tsarin faqihun da ake kira Malikiyya bayan rasuwarsa, karatunsa yacigaba da fadada da albarka tun bayan rayuwarsa har zuwa yau Malaman lokacinsa suna kiranshi da Imam din Madina (Malamin Madina), Karantarwa Imam Malik tasamu karbuwa da kauna daga al'ummah daban daban tun a zamaninsa har izuwa yau, musamman fannin karutunsa na fiqihu, hakane yasa yazama daya cikin manyan Malamai hudu (4) da duniyar musulunci ta yarda da abi karantarwarsu wato Mazhabar Imamu Malik. Malikiyya, haka yasa tazama tafarki na koyi da bin Sunnah a musulunci sanadiyar haka har zuwa yau ana bin tafarkin Mazhabar Malikiyya a Kasashen duniya daban daban, kamar mafiya yawan kasashen nahiyar Arewacin Afirka, Andalusiya, kasar Egypt, da wasu yankunan kasashen Syria, Yemen, Sudan, Irak, da Khorasan, Mazharbar Malikiyya bawai kawai yan'ahlussunah suka yarda da ita ba, Dan kuwa itace tafarki ga yan tariqa Sufaye, tare da Shadiliyya da Tijaniyyah, sanadiyar ganin cewa Imam Malik yayi karatu ne a hannun jikan Manzon Allah (SAW) wato dan yaron Nana Fatima Alhasan Ibn Ali, Ja'afar.

Dukda yake Malik yayi abubuwa da dama Dan cigaban musulunci a tarihin addinin amma mafi shaharar aikinsa itace littafinsa wato Muwatta, ta kakasance tana daya daga cikin tsofaffi kuma mafi shaharar littafi data tattara hadisan manzon Allah na farko kafin almajirinsa dalibinsa Bukhari ya wallafa Sahihul BuKhari, Muwatta Malik takasance daya daga littafan farko na shari'a a musulunci,"

Insakulofidiya

Insakulofidiya ko a harshen Turanci Encyclopedia ko kuma Encyclopaedia (daga ye kalmomin harshen Girka ἐγκύκλιος παιδεία), wata hadakar bayanaice a rubuce (mafiyawanci littafi ne) ko kuma a shafukan yanar gizo. Wato dai akance Kamus ne amma shi ya kunshi cikakkun bayanai na kalma ko suna kuma a jere harafi bayan harafi.

Asalin Insakulofiya bugaggune a litattafa har zuwa farkon karni na 20 lokacin da aka fara saka wasu a faifayen CD da kuma a yanar gizo. Insakulofidiya ta karni na 21 mafiyawanci tafi a shafukan yanar gizo ne. Babban shafin yanar gizo daya kunshi Insakulofidiya shine shafin Wikipedia musamman ma dai na Turanci wanda yake da sama da makaloli miliyan 5, saidai shima shafin Wikipedia na Hausa shine babban shafin Insakulofidiya na Hausa na yanar gizo. Babban littafi wanda aka wallafa a na Insakulofifiya a duniya shine littafin Britannica, wasu yarurrukan suna da rubutattun litattafai na Insakulofidiya wasu kuma babu.

An wallafa dubban litattafa wadanda suka kunshi cikakkun ilimai a dubban shekaru da suka gabata. Sananne cikin litattafan farko farko akwai Trihin halittar Allah na Felin Tsoho. Sunan Encyclopedia ya samo asali ne tun a karni na 16 ma'anar sa (cikakken ilimi). Littafin Encyclopédie (da Faransanci) na Denis Diderot shine littafin Insakulofidiya na farko da mutane da dama suka hadu wajen rubuta shi.

Isa Almasihu

Isah, AlMasihu, Maiceto (hrsh-el|Ἰησοῦς|transl=Iesous); hrsh-he|ישוע|Yēšū́aʿ); -lrbc|عيسى|Annabi Isah) , ansansa da Isah na Nazareth da Isah Mai ceto,( Akwai sunaye da dama da akewa Isah lakabi dasu acikin littafi mai tsarki na sabon alkawari, yakasance malami ne na yahudawa kuma Shugaban addini mai da'awa da ya kasance tun a Karni na daya. Shine mafi daraja dan-Adam a addinin Kiristanci. Yawancin Kirista sunyi imanin shine sura na Dan'adam na Ubangiji da, da yazo duniya kuma mai ceto da zai dawo a karshen duniya kamar yadda littafi mai tsarki na tsohon alkawari ya tabbatar da Alqurani.

Yawancin Malamai sun yarda da cewar tarihin rayuwa Isah da tarihin sa, kamar yadda Richard A. Burridge yace: "Akwai wadanda suke fadin cewar Isah kawai wani kirkira ne da Coci siffanta shi, suna ganin bawani Isah a zahirin rayuwa. Amma zance bansan wani malami da nake girmamawa ba dana sani, Wanda yake fadin haka a halin yanzu". Robert M. Price bai yarda da cewar antaba yin Isah ba, amma kuma ya yarda cewar wannan ganin ba Malamai dayawa bane suke ganin hakan. James D. G. Dunn yana kiran da'awar cewar ba'a taba yin Isah a rayuwa ba, a matsayin "da'awa data mutu" akabar fadin ta a yanzu. Michael Grant (a classicist) ya rubuta a 1977, "A shekarun nan, 'babu wani malami mai hankali dazai fara cewa babu tarihin samun Isah' ko at any rate very few, and they have not succeeded in disposing of the much stronger, indeed very abundant, evidence to the contrary". Robert E. Van Voorst yafadi cewa Malaman baibul da kwararrun yan'tarihi suna ganin da'awar da muna cewa ba Isah a matsayin wata da'awa da aka karyata ta. dukda cewar Nemansu akan Isah na Tarihi yayi sanadiyar samun karancin yarda akan Tarihan Dogaro Da Baibul da kuma yadda akayi kokarin zanen Isahn acikin baibul dayayi kama da Isah na Tarihi. Ehrman ya rubuta: "The notion that the Gospel accounts are not completely accurate but still important for the religious truths they try to convey is widely shared in the scholarly world, even though it's not so widely known or believed outside of it." efn|Sanders writes: "The earliest Christians did not write a narrative of Jesus' life, but rather made use of, and thus preserved, individual units—short passages about his words and deeds. These units were later moved and arranged by authors and editors. ... Some material has been revised and some created by early Christians." Jesus was a Galilean Jew who was baptized by John the Baptist and subsequently began his own ministry, preaching his message orally and often being referred to as "rabbi". Jesus debated with fellow Jews on how to best follow God, engaged in healings, taught in parables and gathered followers. He was arrested and tried by the Jewish authorities, turned over to the Roman government, and was subsequently crucified on the order of Pontius Pilate, the Roman prefect. After his death, his followers believed he rose from the dead, and the community they formed eventually became the early Church.

Koyarwar kirista ta tabbatar da imani da yarda da haihuwar Isah sanadiyar ruhine da aka cusa a cikin Mahaifiyarsa ta hannun Holy Spirit, was born of a virgin named Mary, yana nuna miracles, yasamar da coci, yarasu sanadiyar gicciye shi da akayi, a matsayin sadaukar dashi dan cimma atonement, yatashi bayan yamutu, sannan ascended zuwa Heaven, daga nan ne will return. yawancin Christians believe Jesus enables people to be reconciled to God. The Nicene Creed asserts that Jesus will judge the living and the dead either before or after their bodily resurrection, an event tied to the Second Coming of Jesus in Christian eschatology. The great majority of Christians worship Jesus as the incarnation of God the Son, the second of three persons of the Trinity. A minority of Christian denominations reject Trinitarianism, wholly or partly, as non-scriptural.

Jesus also figures in non-Christian religions and new religious movements. In Islam, Jesus (commonly transliterated as (transl|ar|ISO|[[Isa (name)|Isa])) is considered one of God's important prophets and the Messiah. Muslims believe Jesus was a bringer of scripture and was born of a virgin, but was not the Son of God. The Quran states that Jesus himself never claimed divinity. Most Muslims do not believe that he was crucified, but believe that he was physically raised into Heaven by God. In contrast, Judaism rejects the belief that Jesus was the awaited Messiah, arguing that he did not fulfill Messianic prophecies, and was neither divine nor resurrected.wanda kiristoci masu amfani da harshen Hausa suke kira Yesu Kristi annabi ne daga cikin annabawan Allah. Uwarsa Maryama ta haife shi ba tare da tayi aure ba. Shi Almasihu ruhin Allah ne. Amma a wani gefen kiristoci masu amfani da harshen Hausa sun dauki Almasihu a matsayin dan Allah. Ga al'ummar Hausawa Musulmi, Yesu shine Annabi Isa (Alaihissalam). Sai dai su Musulmi ba su yarda a suranïta annabawa ba don haka Kiristoci masu amfani da Harshen Hausa ne kawai suke gane wannan sura.

d:Q302

c:ישוע

Jamaludin Faleh al-Kilani

Jamaluddin Falih Al-Kilani

Shekarar haihuwa: 1972

Kasa: Iraki

Addini: Musulunci

Sana'a: Malamin jami'a, masanin tarihi, marubuci

Tasirantuwa: ya tasirantu da: Shehu Abdulkadir Al-Kilani, Imadu Abdussalam Ra'uf, Mustapha Jawad

RAYIWARSA:

Jamaluddin Falih Al-Kilani kwararren marubuci ne, mai bincike, malami masanin tarihi da hanyoyin ci gaba na al'ummar musulmai. Yana da kulawa ta musamman akan tarihin Shehu Abdulkadir Al-Kilani da abubuwan da suka shafi makarantarsa ta Kadiriyya a tsahon zamani. Tun yana yaro, karatun tarihi shi ne babban abin kaunarsa.

An haifi Dr Jamaluddin Al-Kilani a karamar hukumar Dayali dake kasar Iraki a shekara ta 1972. Jamaluddin Al-Kilani sharifi ne jikan Shehu Abdulkadir Al-Kilani kuma jikan Sayyid Hassan dan Imam Aliyyu (karramallahu wajhahu) dan Nana Fadtimah (alaihassalam).

Katako

Katako wani ice ne da aka gyara shi kuma ake samun sa daga jiki da tushen bishiya da wasu ire-iren itacen bishiyoyi. Katako abu ne dayake ginshiki ga jikin bishiya, wurin sanya bishiyar girma da fadi da kuma iya tsayuwa da kan kanta, itace ke aika ruwa da sauran abubuwan da bishiyar ke bukata a tsakankanin bishiyar da ganyakin ta da wasu sassa na bishiyar da tushen. Katako na iya daukan dukkanin wani abu da aka sarrafa shi da icen bishiya ko tushen ta sauran bangarorin bishiyoyi.

An jima ana amfani da Katako, tsawon shekaru dubunnai da suka wuce, amatsayin makamashi, kayan aikin gini, a wurin hada kayayyakin aiki da makamai, kayan dakin da littafi, da dai sauran su.

A shekara 2005, Karin samun bunkasan dajuka yakai 434 billion cubic meters, a inda kashi 47% cikin 100 na kasuwanci ne, kuma a matsayin abu yasasshe.

Kyautatawa

Kyautatawa da turanci Kindness wata dabi'a ce dake kunshe da kyawawan dabi'un dake tattare da wani, kamalarsa, da nuna kula da matsuwa akan wasu. Ana ganin kirki ne, da ingancin nagarta ga mutum a yawan cin al'adu da addinai daban-daban (duba Kyawawan dabi'u a Addini).Acikin littafi na II na "Rhetoric", Aristotle ya bada ma'anar Kyautatawa amatsayin "taimako ga wani, badan asaka maka da komi ba, ko dan amfanin wanda yayi kyautar, amma kawai sai dai dan amfanin wanda aka taimakawa". Nietzsche na ganin Kyautatawa da Soyayya sune itatuwan magani da sukafi gyara huldar mutane". Ansanya Kyautatawa daga cikin Knightly Virtues. Acikin karantarwar Meher Baba, Allah shine kyautatawa: yace, "Allah yana da kyautatawa sosai wanda ba zaka taba sanin iya adadin kyautatawar sa ba!"

Littafin addini

Littafan Addinai sune ake kira da littafi mai tsarki, wadanda suka hada da Alkur'ani na Musulunci, Baibul na Kiristanci da sauransu.

Mošovce

موشوفتسيه

Mošovce (1380 mazauni) ne muhimmi k'auye a tsaka Slovakia ga da yawa tsoho 'daki, kuma mahaifiya don babba Slovak littafi-iko, Ján Kollár.

Muhammad

Manzo Muhammad Al-Habib ɗan ʿAbdullahi (Sallallahu ʿAlaihi wa Sallam).

Muhammad Larabci محمد‎; Annabi ne kuma Manzo ne wato ma'aikin Allah Madaukakin Sarki. Allah Ya aiko shi domin ya tabbatar da addinin da Annabawan da suka gabace shi suka koyar, Kamar Annabi Ibrahim da Annabi Musa da Annabi Annabi Isah da dukkannin sauran Annabawan Allah (tsira da amincin Allah ya kara tabbata a gare su)

Annabi Muhammad (s.a.w) shine cikamakon Annabawa, wato Annabin karshe wanda daga kansa babu wani annabin Allah. Dukkan wanda yayi ikirarin annabta bayan zuwan Annabi Muhammad (s.a.w) to karya yake.

Shine kuma ya hada kan dukkan larabawa suka dunkule waje daya, tare da daidaita yan adam ta hanyar koyarwar sa da Alkue'anin da yazo da shi.

Musa

Musa da turanci Moses (furucci turanci|ˈ|m|oʊ|z|ɪ|z|,_|-|z|ɪ|s) Yakasance Annabi ne a addinan Ibrahimiya, kamar yadda littafan addinan masu tsarki suka nuna; Saidai, gamayyar Malaman ilimi na ganin Musa a matsayin wani legendary figure and bawai wani mutumin tarihi bane. kamar yadda littafi mai tsarki na Hebrew Bible yanuna, Musa yasama riko ne a hannun Egyptian princess, sannan daga bisani yazama jagora kuma shugaban Israelites da kuma lawgiver, wanda shine wanda ya authorship littafi mai tsarki wato Torah, or acquisition of the Torah from Heaven is traditionally attributed. Also called Moshe Rabbenu in Hebrew (harshen |he|מֹשֶׁה רַבֵּנ, lit. "Moses our Teacher") shine mafi mahimmanci acikin annabawan Judaism. Harwayau yana da mahimmanci a addinin Christianity, da Islam, da Bahá'í Faith, da kuma wasu daga cikin addinan other Abrahamic religions.

Acikin littafin Book of Exodus, An haife Musa ne a lokacin da mutanensa, wato Banu Isra'ila, bayine wadanda basu dayawa, suka farayin yawa sai firauna yafara jin haushi, domin zasu iya hada Kansu suyi gamayya da makiyan Misira. Mahaifiyar Hebrew Musa, Jochebed, Sai tayi maza ta boyesa a sanda taji cewar firauna yayi umurnin a fara kashe yaran maza da aka haifa daga kabilar yahudawa, saboda hakan zaisa yawan al'umman banu Isra'ila yadaina karuwa. Saidai ta hannun yar'fir'auna (identified as Queen Bithia a Midrash), sai aka tsince shi foundling a kogin Nile river kuma yagirma a fadar masarautar misira tareda fir'auna. Bayan kashe wani bawa daga misira (because the slavemaster was smiting a Hebrew), Musa ya hudu ya tsallake Red Sea zuwa Midian, inda ya gamuda Mala'ika da ubangiji, yana masa magana daga wani wurin dake ci da wuta akan dutsen Mount Horeb (wanda yake kira da dutsen Allah).

Allah ya umurci Musa komawa zuwa garin Misira(Egypt) domin ya nema adaina bautar da mutanen Banu Isra'ila. Musa yanemi afuwa daga Ubangiji cewar A turashi da dan'uwansa Haruna, domin bazai iya magana da kyau ba, sai Allah yabar dan'uwansa Haruna, wanda zaiyi magana a madadinsa. Bayan Ten Plagues, Musa ya jagoranci Exodus of the Israelites FITA daga Misira da tsallake ruwan maliya, bayan nan sai suka yada zango a Mount Sinai, anan ne Musa yakarba Ten Commandments daga ubangiji. Bayan shekaru arba'in (40) suna yawuce yawuce a sahara, Moses died within sight of the Promised Land akan Mount Nebo.

Jerome gives 1592 BCE, and James Ussher 1571 BCE as Moses' birth year. Augustine records the names of the kings when Moses was born in the City of God:

"Lokacin da Saphrus yayi mulki a matsayin Sarki na Sha hudu (14) na Assyria, da kuma Orthopolis amatsayin Sarki na Shabiyu na Sicyon, da Criasus amatsayin Sarki na Bihar na Argos. An haife Musa ne a Misira, ..."Orthopolis reigned as the 12th King of Sicyon for 63 years, from 1596–1533; and Criasus reigned as the 5th King of Argos for 54 years, from 1637–1583.|group="Note" In the Book of Deuteronomy, Moses was called "the man of God".

Musulmi

Musulmi mutum ne da dake bi, wato mabiyin dokar musulunci, addinin kaɗaita Allah. Musulmai suna amfani da alƙur,''ani wanda ya zo ta hanyar manzon aAllah (SAW) a matsayin littafi mai tsarki.

Musulunci

Musulunci ko addinin Islama addinin yazo ne daga Annabi Muhammad tsira da amincin Allah sun tabbata agare shi, shine manzon da Allah ya aiko na karshe a duniya domin yasake jaddada addinin Allah na imani da Allah daya wanda Ya halicci kowa da komai. Addinin musulunci nada mabiya a duk fadin Duniya kuma mafiya yawan su na zaune ne a yankin gabas ta tsakiya da yankin Afirka ta arewa wadanda mafiyansu Larabawa ne masu bin adiinin musulunci, sai dai akwai dunbin mabiya addinin musulunci amo INA a fadin Duniyar mu, Ma'anar Addinin Musulunci shine " Yarda da Mika wuya ga kadaituwan Allah Madaukakin Sarki, wato Shaidawa babu abun bautawa da Gaskiya sai Allah kuma Muhammad Manzonsa ne (Ma'aikinsa ne), bayan haka ka yarda da dukkan abubuwan da ya kebanta dasu, da mika wuya ga umarnin Allah Ubangijin talikai, tare da tsarkaka daga kafirci (sanya kishiya wa Allah) da kafirai"Allah Madaukakin Sarki shi ya aiko Manzonsa Annabi Muhammadu (tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi) da Al Kur'ani Mai Girma domin yazamo shiriya da Rahma ga Halittu baki data, an bayyana musulunci a matsayin addinin dake da saurin karin yawa a duniya a kullum wanda ke da Adadin musulmai na Duniya sun kai kusan kashi 24.1% na dukka mutanen Duniya wato fiye da Musulmai Biliyan Daya da Miliyan dubu dari takwas (1,800,000,000) a fadin duniya.

Tsohon Alkawari

Tsohon Alkawari (Old Testament) itace kashin farko na littafin Baibul din kiristocu, wanda shine yake daga Hebrew Bible (or Tanakh), wani tarin tsaffin rubutan addini ne, da Isra'ilawa suka tattarasu, wanda mafi yawan kiristoci da yahudawa masu addini suke ganinsa littafi mai tsarki wato Kalmar Allah. Kashi nabiyu na baibul din shine Sabon Alkawari.

A wasu harsuna

This page is based on a Wikipedia article written by authors (here).
Text is available under the CC BY-SA 3.0 license; additional terms may apply.
Images, videos and audio are available under their respective licenses.