Japan

Japan kasa ne Wanda tsibiri ne, dake a gabashin nahiyar Asiya. Japan tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 377,972. Japan tana da yawan jama'a 126,672,000, bisa ga jimillar shekarar 2017. Babban birnin Japan, Tokyo ne. Japan tana da tsibiri da yawa, fiye da 6,800; babbar tsibirin Japan, su ne Honshu, Hokkaido, Kyushu kuma da Shikoku.

Japan ta samu yancin kanta a karni na bakwai bayan haifuwar Annabi Isa (A.S).

Sarkin Japan Akihito ne daga shekarar 1989. Firaministan Japan Shinzo Abe ne daga 2012; mataimakin firaminista Taro Aso ne daga 2012.

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
Map Central Asia

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabascin Asiya

Map-World-East-Asia

Sin • Japan • MangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
Map world middle east

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu masao gabasci Aziya
LocationSoutheastAsia

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleziyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
Map-World-South-Asia

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

sovereign state, island nation, ƙasa
bangare naEast Asia Gyara
farawa3 Mayu 1947 Gyara
sunan hukuma日本国 Gyara
native label日本 Gyara
laƙabiСтрана Восходящего Солнца, Terra del sol naixent, The Land of the Rising Sun Gyara
short nameJapan, 🇯🇵 Gyara
name in kanaにっぽん, にほん Gyara
yaren hukumaHarshen Japan Gyara
takeKimigayo Gyara
nahiyaAsiya Gyara
ƙasaJapan Gyara
babban birniTokyo Gyara
located in or next to body of waterSea of Japan, Pacific Ocean, Sea of Okhotsk, East China Sea, Philippine Sea Gyara
coordinate location35°0′0″N 136°0′0″E Gyara
coordinates of easternmost point24°16′59″N 153°59′11″E Gyara
coordinates of northernmost point45°31′23″N 141°56′12″E Gyara
coordinates of southernmost point20°25′31″N 136°4′11″E Gyara
coordinates of westernmost point24°26′58″N 122°56′1″E Gyara
geoshapeData:Japan.map Gyara
highest pointMount Fuji Gyara
lowest pointHachirōgata Gyara
tsarin gwamnaticonstitutional monarchy Gyara
fadar gwamnati/shugaban ƙasaemperor of Japan Gyara
shugaban ƙasaNaruhito Gyara
office held by head of governmentPrime Minister of Japan Gyara
shugaban gwamnatiShinzo Abe Gyara
majalisar zartarwaGovernment of Japan Gyara
legislative bodyNational Diet Gyara
highest judicial authoritySupreme Court of Japan Gyara
central bankBank of Japan Gyara
MabiyiEmpire of Japan Gyara
wanda yake biEmpire of Japan Gyara
ƙabilaJapanese people, Koreans, Chinese people, Ainu people Gyara
participant ofG4 nations Gyara
located in time zoneJapan Standard Time Gyara
kuɗiJapanese yen Gyara
owner ofEmbassy of Japan, Bonn, Brand's Gyara
IPA transcriptionˈjɑːpɑn, (j)ɪˈponʲɪjə, ˈjaːpan, ʒaˈponi.a Gyara
official websitehttps://www.japan.go.jp/index.html Gyara
tutaflag of Japan Gyara
kan sarkiImperial Seal of Japan Gyara
driving sidehagu Gyara
electrical plug typeNEMA 1-15, NEMA 5-15 Gyara
has qualityfree country Gyara
top-level Internet domain.jp Gyara
mobile country code440, 441 Gyara
country calling code+81 Gyara
trunk prefix0 Gyara
lambar taimakon gaggawa119, 110 Gyara
geography of topicgeography of Japan Gyara
tarihin maudu'ihistory of Japan Gyara
Dewey Decimal Classification2--52 Gyara
licence plate codeJ Gyara
maritime identification digits431, 432 Gyara
Stack Exchange taghttps://travel.stackexchange.com/tags/japan Gyara
Unicode character🇯🇵 Gyara
Wolfram Language entity codeEntity["Country", "Japan"], Entity["Concept", "Japan::w7975"] Gyara
railway traffic sidehagu Gyara
maintained by WikiProjectWikiProject Japan Gyara
WordLift IDhttp://data.thenextweb.com/tnw/entity/japan_2 Gyara
Flag of Japan
Tutar Japan
Japan-CIA WFB Map
Taswirar Japan
Diet of Japan Kokkai 2009
Majalisar Japan.
Afghanistan

Afghanistan a kasar a Asiya.

Azerbaijan

Azerbaijan a kasar a Asiya.

Filipin

Filipin a kasar a Asiya.

Iraƙi

Iraƙi (ko Iraƙ) ƙasa ne, da ke a nahiyar Asiya.

Isra'ila

Isra'ila tana daya daga cikin kasashen gabas ta tsakiya, kasar yahudawa ce, kuma tana bin tsarin mulkin Dimokradiya ne, dukda cewar yawancin al'umman yahudawa ne amma sunada 'yan tsirarun larabawa musulmai da Krista a kasar, ana kiran su da larabawa ciki ko kuma larabawan Isra'ila, iyakar kasar Isra'ila har ila yau ba'a fayyace ba, shiyasa ake ta samun matsala har ila yau don saboda bata faiyaci iyakacin ta ba tun lokacin da ta zama kasa a shekara ta 1948 amma dakwai iyakan da ta dai daita da wasu kasashen larabawa kamar Misra daga Sinai zuwa Negev, Jordan daga Arabah zuwa maraj bisan wa'yannan sune iyakan da aka fai yaci a yarjejeniyar zaman lafiya da aka yi, a shekara ta 2000 Isra'ila ta nemi a fayyaci iyakanta da Lebanon a wannan lokaci Isra'ila ta janye dakarunta daga kudancin Lebanon kuma a shekara ta 2005 Isra'ila ta fayyaci iyakanta da Zirin Gaza.

Iyakan Isra'ila karami ne tanada yawan mutane da sukakai 7000,000 kuma ta sha gwabza yaki da makwabtanta; Misali, Misra, Seriya, Labano, Jordan da Falasdinu.

Jamhuriyar Sin

Jamhuriyar Sin a kasar a Asiya.

Babban birni':Taipei

Kazakystan

Kazakystan a kasar a Asiya.

Koriya ta Arewa

Koriya ta Arewa ƙasa ne, da ke a nahiyar Asiya.

Koriya ta Kudu

Koriya ta Kudu kasa ne, da ke a nahiyar Asiya. Koriya ta Kudu tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 100,210. Japan tana da yawan jama'a 51,446,201, bisa ga jimillar shekarar 2017. Babban birnin Japan, Seoul ne.

Koriya ta Kudu ta samu yancin kanta a karni na bakwai bayan haifuwar Annabi Issa.

Shugaban kasar Koriya ta Kudu Moon Jae-in ne daga shekarar 2017. Firaministan kasar Koriya ta Kudu Lee Nak-yeon ne daga 2017.

Lebanon

Lebanon ko Labanan, kasa ce da ke a nahiyar Asiya. Labanan tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 10,452. Labanan tana da yawan jama'a 6,006,668, bisa ga jimillar shekarar 2016. Labanan tana da iyaka da Siriya kuma da Isra'ila. Babban birnin kasar Labanan shine Berut.

Labanan ta samu yancin kanta a shekara ta 1945.

Myanmar

Myanmar ko Burma ko Birmaniya, kasa ne, da ke a nahiyar Asiya. Myanmar tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 676,578. Myanmar tana da yawan jama'a 51,486,253, bisa ga ƙidayar yawan jama'a a shekarar 2014. Myanmar tana da iyaka da Indiya, Sin, Bangladash, Laos kuma da Thailand. Babban birnin Myanmar, Naypyidaw ce, amma babban birnin tattalin arziki Yangon ce.

Myanmar ta samu yancin kanta a shekara ta 1948.

Sin

Sin ko Jamhuriyar jama'ar Sin, kasa ne, da ke a nahiyar Asiya. Sin tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 9,596,961. Sin tana da yawan jama'a 1,403,500,365, bisa ga jimillar shekarar 2016. Babban birnin Sin, Beijing ne.

Sin tana da iyaka da Rasha, Kazakystan, Kyrgystan, Tajikistan, Mangolia, Koriya ta Arewa, Laos, Vietnam, Myanmar, Indiya, Bhutan, Nepal, Afghanistan kuma da Pakistan.

Sin ta samu yancin kanta a karni na uku kafin shaifuwan annabi Issa.

Sri Lanka

Sri Lanka a kasar a Asiya.

Tajikistan

Tajikistan a kasar a Asiya.

Thailand

Thailand (lafazi: /tayilan/) ko Masarautar Thailand kasa ne, da ke a nahiyar Asiya. Thailand tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 513,120. Japan tana da yawan jama'a 68,863,514, bisa ga jimillar shekarar 2016. Babban birnin Thailand, Bangkok ne.

Thailand ta samu yancin kanta a karni na sha uku bayan haifuwar Annabi Issa.

Sarkin Thailand Maha Vajiralongkorn ne daga shekarar 2016. Firaministan Thailand Prayut Chan-o-cha ne daga 2014.

Timor-Leste

Timor-Leste a kasar a Asiya.

Tokyo

Tokyo (lafazi : /tokiyo/) birni ne, da ke a ƙasar Japan. Shi ne babban birnin kasar Japan. Tokyo yana da yawan jama'a 38,305,000 bisa ga jimillar 2016. An gina birnin Tokyo kafin karni na sha biyar bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birni Tokyo Yuriko Koike ne.

Vietnam

Vietnam (lafazi: /viyetenam/) ko Jamhuriyar gurguzu na Vietnam ƙasa ne, da ke a nahiyar Asiya. Vietnam tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 331,231. Vietnam tana da yawan jama'a 94,569,072, bisa ga jimillar shekarar 2016. Babban birnin Vietnam, Hanoi ne.

Vietnam ta samu yancin kanta a shekarar 1945.

Babban sakatare da jam'iyyar gurguzun Vietnam Nguyễn Phú Trọng ne daga 2011. Shugaban Vietnam Trần Đại Quang ne daga shekarar 2016. Firaministan Vietnam Nguyễn Xuân Phúc ne daga 2016.

Yaƙin Duniya na II

Yakin Duniya na 2 da turanci World War II akan kintse rubutun kamar haka WWII ko WW2, har wayau anakiranta da turanci da Second World War. Yakin duniya dai wani yakine da duniya baki daya suka afka aciki wanda yakwashi tsawon shekaru shida (6) ana gwabzawa, tun daga shekara ta 1939 har zuwa shekarar 1945. Mafiya yawan kasashen duniya tare da kasashe masu karfi sune suka jadanga a tsakanin su, inda suke yakan juna: Hakane ya haifar da gagarumin gumurzu tsakaninsu wanda akalla mutane sama da miliyan dari ne (100,000,000) suka tsunduma aciki daga kasashe sama da talatin (30). Mafiya yawan kasashen da suka shiga cikin yakin sun saka dukkan tattalin arzikin su, da Masana'antunsu da ilimomin su na kimiyya da fasaha dan ganin sun samu galaba a yakin. Yakin duniya na II shine yaki mafi hatsari a duniya wanda Dan'adam bai taba gani ba, inda aka samu rasa rayukan mutane daga miliyan 50 zuwa miliyan 85, Wanda yawan cinsu fararen kayane daga Kasar Soviet Union wato Rasha ayanzu da kuma Kasar Sin. An sami kashe-kashe, kisan gilla akan Yahudawa, tsarin jefa bama-bamai, mutuwa sanadiyar yunwa da cututtuka, da kuma amfani da makamin kare-dangi a yakin.

Ansoma yakin daga ranar 1 ga watan September 1939 zuwa 2 September 1945 tsawon shekaru (6 years da kwana daya 1 )

Yankin da yakin yayi kamari; Nahiyar turai, Pacific, Atlantic, Kudu maso gabashin Asiya, Sin, Gabas ta tsakiya, Mediterranean, Arewacin Afirka, da Tunkun Afirka, Australiya, briefly North and South America

SakamakoKasashen kawance sunyi nasara, an kifar da sojin Nazi dake Jamus, Ansamu faduwar Daulolin yakin Japan dana Italiya, Anfara amfani da Makamin kare dangi wato Nuclear weapon, Ikon karfin hanyar jirgin sama da kasashe kedashi, An rusa kungiyar League of Nations, An kirkira Majalisar Dinkin Duniya wato United Nations, Fara kiyayya tsakanin Kasar [[Amurika[] da Rasha, fara yakin mummuke.

Jagororin Kungiyar kawance na Kasa da kasa,

Komandoji da ShugabanniKawaye shugabanni,

Soviet Union Joseph Stalin

United States Franklin D. Roosevelt

United Kingdom Winston Churchill

Jamhoroyar Sin (1912–1949) Chiang Kai-shekWanda ake fada dasu

Nazi Germany Adolf Hitler

Empire of Japan Hirohito

Kingdom of Italy Benito MussoliniAbubuwan da akayi asaransu

Ankashe Sojoji:

Sama da miliyan 16,000,000

An kashe farin kaye:

Sama da miliyan 45,000,000

Adadin rayukan da aka rasa:

Sama da miliyan kowa ki 61,000,000

(1937–1945)

Kasar Japan datake son ta mamaye nahiyar Asiya da yankin Pacific, tafara yaki da Kasar Sin tun daga 1937 duk da cewar babu bangaren da yafito fili yake kaddamar da yaki akan junansu. Andai ce yakin ya soma ne a 1 ga watan September 1939, da mamaye kasar Poland da kasar Jamus yayi, da kuma kaddamar da yaki da Kasar Faransa, Ingila sukayi akan kasar Jamus a karshen shekara ta 1939 har zuwa farkon shekara ta 1941, sai da irin gumurzu da shiri da Jamus din taitayi ne, hakan yasa yasamu nasara da mallakan kusan dukka nahiyar Turai, kuma suka kulla kawance da kasar Italiya da Japan a karkashin yarjejeniyar Molotov–Ribbentrop Pact of August 1939,

Jamus da kasar Soviet sun rarraba yankunan Turai na kasashe kamar Poland, Finland, Romania da jihohin dake Baltic. Bayan cigaban da yaki akan kasashe dake yankin Afirka ta arewa da Afirka ta gabas, da kuma faduwar kasar Faransa a tsakiyar shekara ta 1940, Yakin yacigaba tsakanin Kasashe da Daular Biritaniya. Yaki a Balkans, a 22 ga watan June 1941, Kasashen hadaka suka kai hari akan kasar Soviet Union, wannan ne yazama wani gagarumin yaki da kasashe basu taba gani ba, akan jagorancin kasar Jamus. A kuma watan December 1941, Japan ta kaddamar da wani hari a kasar Amurika da wasu yankunan turawa dake yankin tekun Pacific. Hakane yasa kasar ta Amurika ta kaddamar da yakin gaggawa akan kasar Japan, kuma tasamu mara mata baya daga kasar Biritaniya, amma sai sai kasashen dake kawance da Japan na turawa suma sun mara was Japan din bayan, hakane yasa Japan ta kwace yawancin yankunan turawa dake yankin tekun Pacific, wanda yawancin kasashen Asiya suke ganinsa a matsayin wani shiri ne daga kasashen turai na taimakon sojojin da aka kifar da kasashen su.

Yaki ya tsaya a shekara ta 1942 bayan Japan ta mikawuya, kuma Jamus da Italiya suma anyi galaba akamsu a arewacin Afirka da gabashinta, a kuma garin Stalingrad dake Soviet Union. Anci karfin Jamus a shekara ta 1943, da kuma mamaye Sicily da Italiya, da nasara kasashen kawance a yankin Pacific, a 1944, kasashen kawance suka kwace yankin Faransa daga hannun Janus kuma itama kasar Soviet Union ta dawo da yamkunanta da daga hannun Jamus da kawayenta. Sai sai a shekara 1944 zuwa 1945 kasar Japan sunsha kashi sosai a yankin Asiya, musamman tsakiyar kasar Sin da kasar Burma, kuma aka kwato duk yankuman dake hannun su.

A inda yaki a nahiyar turai yakare ne sanadiyar mamaye Jamus da kasashen kawance da kasar Soviet suka yi wanda yakaiga kama garin Berlin da kisan Adolf Hitler da mikawuyar da Jamus tayi a 8 May 1945. Bayan Potsdam Declaration daga kungiyar kawance a 26 July 1945 da kuma kin da kasar Japan tayi nata mikawuya, yasa kasar Amurika ta jefa mata Malamin kare dangi wato atomic bombs a garuruwan Hiroshima da Nagasaki a 6 da 9 ga watan Augusta. Da kuma mamaye archipelago imminent, da ganin irin asara da rayuka da aka rasa kuma da cigaba da mamaye war yankuna da kasar Soviet tacigaba dayi a garin Manchuria da tsibirin Kuril dake arewacin kasar ta Japan, Yasa Sarkin Kasar a 2 September 1945 yamika wuya, wannan yabada nasara kasashen kawance a nahiyar Asiya, kuma sai aka fara tuhumar kasar Japan da Jamus akan laifukan yaki.

A wasu harsuna

This page is based on a Wikipedia article written by authors (here).
Text is available under the CC BY-SA 3.0 license; additional terms may apply.
Images, videos and audio are available under their respective licenses.