Cyprus

Cyprus (Girkanci:Κύπρος, Hausa:Jamhuriyar Cyprus) a kasar a Turai da Asiya.

  • Babban birni':Nicosia
  • Yawan mutane:848,300 (2015)
Flag of Cyprus
Tuta Cyprus
Carte de Chypre
Taswirar Cyprus
Asiya

Wikimedia Commons on Asiya

Margi

Margi ( Greek ) ƙauye ne wanda ke cikin gundumar Nicosia na kasar Cyprus. Kafin shekara ta 1960, yawan jama'ar ƙauyen ya kai kimanin kusan da na Cyprusts na Turkiyya .

Tarayyar Turai

Tarayyar Turai (EU) hukumar siyasa da tattalin arziki ne wanda ta kunshi ƙasashe arba'in da takwas da sun zama mamabobinta wanda ƙasashen na samuwa a nahiyar Turai. Tana da yawan fili kilomita 4,324,782; tana da kimanin yawan jamaá fiye da miliyen dari biyar da goma (510 million). Tarayyar Turai ta kafa kasuwa na ciki guda daidaitacciya ta amfani da tsarin dokoki da ke jagorantar 'Kasashen da ke mambobin wannan Tarayyar. Manufoffin Tarayyar ta nufa ýancin tafiye-tafiyen jamaá, kaya, aikace-aikace da kuma kudi tsakanin wannan Kasuwar ciki, da kuma kafa dokar adalci da harkokin gida da tsaren manufan kasuwancin, aikin noma, kasuwancin kifi da cingaban yankin. Tsakanin yankin Shengen, an kawas da ikon fasfo. An kafa hukumar kudi a shekara ta 1999 sai ta kafu da karfi a shekara ta 2002 da mambobin tarayyar Turai 19 wanda tana amfani da kudin Turai.

Tarayyar Tuarai na gudanar da hardaddiyar tsarin gwamnatocin ƙasashe wajen tsai da shawara. Manyan Hukumomi bakwai masu tsai da wadannan shawarwarin ana ce da ita Babban Kungiyar Tarayyar Turai, wanda ta kunshi; Majalisar Turai, Majalisar Tarayyar Turai, Majalisar Dokokin Turai, Hukumar Tarayyar Turai, Babban Kotun Tarayyar Turai, Babban Bankin Turai da kuma Fadar Oditocin Turai.

Tarayyar Turai ta samu asalinta daga kwalin Turai da alúmmar mulmula karfe (ESCS), da Hukumar Tattalin Arzikin Turai (EEC) wanda ƙasashe shida na cikin Tarayyar suka kafa a shekara ta 1951 da 1958. alúmmar da magadanta sun yi girma sabida damar shigar wasu ƙasashe da sun zama mambobi, ta kuma yi karfi wajen karuwar gyaran tsarin a wuraren da sun dace. Yarjejeniyar lokacin ta kafa Tarayyar Turai 1993 ta kuma gabatar da zaman dan Kasan Turai. Gyaran da aka yi na doka daga yau-yau na Tarayyar Turai, yarjejeniyar Lisbon ta kafu da karfi a shekara ta 2009.

Tarayyar Turai ta yawan jamaár duniya da kashi bakwai da digo uku na cikin dari (7.3%), Tarayyar ta sami kasafi da asa ta tanada (GDP) na tiriliyan 16.447 na dallar Amurka wanda ta tashi kashi 22.2 na cikin dari kusa kasafin da duniya ta tanada da kuma kashi sha shida da digo tara (16.9%) idan aka gwada da siyan iko daidaito. Ƙasashe 26 cikin 28 suna da matuka fihirisar mutanen raya ƙasa bisa ga ayyukan raya Ƙasar Majalisar Dinkin Duniya. A shekarar ta 2012, Tarayyar ta samu Lamba ta zaman lafiyar Nóbel. Ta hanyar tsarin tsaro da na ƙasashe, Tarayyar ta kuma tsumbure a hakkin harkokin waje da na tsaro. Tarayyar ta rike manzanci na ainihi a duniya baki daya kuma tana wakiltar kanta a Majalisar Dinkin Duniya, Kungiyar Sanaá ta Duniya (WTO), G8 da G20. Domin gudumawarsu a duniya, Tarayyar tana da matukar iko na yau-yau.

Turkanci

Turkanci yare ne na dangin harsunan Turkic, wanda mutane miliyan goma zuwa goma sha biyar ke dashi a matsayin harshen uwa, mafi yawancin su a Kudu maso gabashin Turai, da wasu miliyan sittin zuwa sittin da biyar a yammacin Asiya (mafiya yawa a Anatoliya). Ana samun Turkawa a wasu kasashen na wajen Turkiya kamar Jamani, Bulgariya, Arewacin Macedoniya, Kudancin Cyprus, Girka, Caucus da sauran sassan Turai da Tsskiyar Asiya. Kasar Cyprus ta taba rokar kungiyar taraiyar Turai ta saka harshen Turkaci cikin jerin harsunan gudanarwar ta.

Turkish Airlines

Turkish Airlines kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Istanbul, a ƙasar Turkiya. An kafa kamfanin a shekarar 1933. Yana da jiragen sama 344, daga kamfanonin Airbus da Boeing.

Yammacin Asiya

Yammacin Asiya, Asiya ta Yamma, Kudu maso Yamma da Asiya shine yankin yammaci na nahiyar Asiya. Ana takaitawa ace yammacin Asiya, amma ana iya fadadawa wajen fadin Gabas ta Tsakiya, anan kuma akan hada ne harda dukkannin yankunan kasar Misira da kuma yankin Turkiyyar Turai.

Adadin yawan mutane a yankin yammacin Asiya an kiyasta zai kai miliyan 300 a kiyasin da akayi na shekarar 2015.

A wasu harsuna

This page is based on a Wikipedia article written by authors (here).
Text is available under the CC BY-SA 3.0 license; additional terms may apply.
Images, videos and audio are available under their respective licenses.