Brazil

Brazil ƙasar Amurka ne. Babban birnin Brazil Brasilia ce.

República Federativa do Brasil
Jamhuriyar Brazil
Flag of Brazil Coat of arms of Brazil
Faso motto: Ordem e Progresso
BRA orthographic

Bizunga

Mapa ya bizunga ya Brazil
 1. Acre
 2. Alagoas
 3. Amapá
 4. Amazonas
 5. Bahia
 6. Ceará
 7. Espírito Santo
 8. Goiás
 9. Maranhão
 10. Mato Grosso
 11. Mato Grosso do Sul
 12. Minas Gerais
 13. Pará
 14. Paraíba
 15. Paraná
 16. Pernambuco
 17. Piauí
 18. Rio de Janeiro
 19. Rio Grande do Norte
 20. Rio Grande do Sul
 21. Rondônia
 22. Roraima
 23. Santa Catarina
 24. São Paulo
 25. Sergipe
 26. Tocantins
 27. Distrito Federal
Independência ou Morte (1888)
Amazon CIAT (3)
Morro do Pai Inácio 01
Prainha Arraial do Cabo
Golden Lion Tamarin Poco das Antas
Cataratas
São Paulo do Itália.jpeg
Vista do Morro Dona Marta
Homologação do tombamento de obras do Niemeyer (34321040524)
Sao Paulo Stock Exchange
Feijoada 01
Carnival in Rio de Janeiro
Conjunto arquitetônico e urbanístico de Ouro Preto
Nova 017
Morro do Corcovado

Wikimedia Commons on Brazil

Brasilia

Brasilia birni ne, da ke a yankin Tarayya, a ƙasar Brazil. Shi ne babban birnin ƙasar Brazil kuma da babban birnin yankin Tarayya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, akwai jimilar mutane 2,977,216 (miliyan biyu da dubu dari tara da saba'in da bakwai da dari biyu da sha shida). An gina birnin Brasilia a shekara ta 1960.

Coronel Fabriciano

Coronel Fabriciano, gari ne a cikin jihar Minas Gerais, Brazil.

Curitiba

Curitiba (lafazi : /kuɾi'tibɐ/) birni ne, da ke a jihar Paraná, a ƙasar Brazil. Shi ne babban birnin jihar Paraná. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, jimilar mutane 3,400,000 (miliyan uku da dubu dari huɗu). An gina birnin Curitiba a karni na sha bakwai bayan haifuwan annabi Issa.

Jair Bolsonaro

Jair Messias Bolsonaro (Glicério, 21 ga Maris, 1955) dan siyasar Brazil ne, shugaban kasar Brazil na yanzu. An zabe shi a shekara ta 2018 kuma zai dauki mukamin a ranar 1 ga Janairu, 2019.

Kofin kwallon kafar duniya ta 2018

Gasar kofin kwallon kafa ta duniya ta 2018, ko da Turanci 2018 FIFA World Cup shine gasar cin kofin duniya karo na 21 na maza da za'a yi a kasar Rasha da zai gudana a daga ranar 16 ga watan Yuni zuwa 15 ga watan Yuli na shekara 2018.

Wannan shine karon farko da wata kasa daga yankin Turai zata karbi bakuncin gasar tun bayan Gasar kofin duniya ta 2006 data gudana a Jamani. Gasar ce karin farko da zata gudana a yankin gabashin turai kuma karo na 11 a nahiyar Turai. Dukkannin filayen da za'a gudanar da wasannin filayene dake a cikin kasar Rasha.

Gasar ta kunshi kungiyoyin yan wasan kasashe 32. Za'a buga gasar ne filayen wasa 12 a cikin birane 11 na kasar ta Rasha yayin da a ranar 15 ga watan Yuli za'a buga wasan karshe a filin wasa na Luzhniki Stadium dake birnin Mosko na kasar ta Rasha.

Kasar da tayi nasara a gasar itace zata karbi bakuncin gasar FIFA Confederations ta shekarar 2021.

Kolombiya

Kolombiya (ko Colombia) (lafazi: /kolombiya/), ƙasa ne da ke a nahiyar Amurka ta Kudu. Kolombiya yana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 1,141,748. Kolombiya yana da yawan jama'a 49,100,000, bisa ga jimillar kidayar shekara ta 2017.

Kolombiya yana da iyaka da Panama, Peru, Venezuela, Brazil da kuma Ekweita.

Babban birnin Kolombiya shine Bogotá.

Larabawa

Larabawa wasu mutane ne dake daga nahiyar Asiya A gabashin duniya. Larabawa sun kasance jarumai ko ince sadaukai na ban mamaki, larabawa mutane ne masu alkibla gami da sanin mutumcin kansu, wannnan dalilin ne yasa Balarabe yake kishin kansa yake kokarin ganin ya kare kansa da yan uwansa ta kowace fuska. Ka sani cewa larabawa suna da al'adu kamar yadda kowacce kabila a Duniya tanada irin nata al'adun. Bayan haka larabawa sun kasu gida-gida kuma kowanne bangare akwai Al'adar da sukafi bata kulawa. Bayan haka larabawa suna da yawa sosai acikin duniya.

Adadin Larabawa da inda suke zama a duniya

Adadinsu ya kai miliyan 420-450

Arab league = miliyan 400

A Brazil = 5000,000

A united state = 3,500,000

A Isra'el = 1658,000

A venezuela = 1,600.000

Iran = 1500,000

Turkey = 1,700,000

Neymar

Neymar da Silva Santos Júnior (lafazi|nejˈmaʁ dɐ ˈsiwvɐ ˈsɐ̃tus ˈʒũɲoʁ|; an haife shi a 5 February 1992), anfi saninsa da Neymar Jr. ko Neymar, dan'kwallon kasar Brazil ne wanda ke buga wasan gaba ma kulub dinsa dake faransa wato Paris Saint-Germain da kuma kasar sa Brazil. Ana ganinsa cikin kwararrun yanwasan kwallon kafa dake duniya,Neymar yasamu karbuwa ton yana karami a kulub dinsa Santos, anan ne yafara wasa a matakin kwararru, lokacin yana shekara 17. Ya taimaka wa kulub dinsa ta lashe Campeonato Paulista har sau biyu, da Copa do Brasil, da kuma 2011 Copa Libertadores, wanda shine na farko da Santos' suka lashe run a 1963. Neymar sau biyu yana zama South American Footballer of the Year, a 2011 da 2012, sannan yakoma nahiyar Turai dan buga was kulub din [[FC Barcelona|Barcelona. Yana daga cikin gwarzayen masu buga Gabas uku da na kulub din Barça, tare da Lionel Messi da Luis Suárez, Ya lashe continental treble a La Liga, Copa del Rey, da kuma UEFA Champions League, kuma yazama na uku FIFA Ballon d'Or a 2015 saboda kokarinsa. Ya cigaba da kokari said daya kai domestic double a kakar wasa ta 2015–16. A watan August 2017, Neymar yabar Barcelona zuwa Paris Saint-Germain akan kudi €222 million, wanda yasa yazama most expensive football player. A kasar Faransa, he claimed a domestic treble of Ligue 1, Coupe de France, da Coupe de la Ligue, kuma an zabe shi amatsayin Ligue 1 Player of the Year.Ya zuro kwallo 60 a wasanni 96 ma kasar sa Brazil tun daga fara wasansa yana shekara 18, Neymar shine wanda yafi kowa yawan cin kwallo ma kasar Kungiyar kwallon kafa ta Brazil #Mafi yawan cin kwallo yana bin bayan Pelé da Ronaldo.

Orgulho e Paixão

Orgulho e Paixão ne shirin drama talabijin Brazil, ranar 20 maris 2018.

Osasco

Osasco (Osasku), Yana da wani gari na São Paulo, Brazil.

Pele

Edson Arantes do Nascimento (lafazi|ˈɛtsõ (w)ɐˈɾɐ̃tʃiz du nɐsiˈmẽtu; an haife shi a 23 October 1940), anfi saninsa da Pelé (peˈlɛ), tsohon dan'wasan kwallon kasar Brazil ne, wanda yake buga gaba. forward. Wadanda ke wasanni har da marubuta wasan kwallon kafa, yan'wasa, da yan'kallo (magoya bayan) na ganinsa amatsayin the greatest player of all time. A shekara ta 1999, an zabe shi Dan'kwallon karni na Duniya daga International Federation of Football History & Statistics (IFFHS), kuma yana daga cikin biyun da aka zaba FIFA Player of the Century award. A wannan shekarar, an zabi Pelé amatsayin dan'wasan motsa jiki na karni daga International Olympic Committee. A cewar IFFHS, Pelé shine wanda yafi kowa samun nasara zura kwallaye a raga a gasar league goal-scorer a tarihin kwallon kafa, inda ya zura kwallaye 650 a wasanni 694, League matches, a kuma gaba daya wasanni da yayi guda 1363 yaci kwallo 1281, har wasannin sada zumunci. bar wayau Pele shine Guinness World Record. A lokacin da yake wasannin sa, Pelé shine wanda akafi biya acikin yan'wasa a duniya.

Peru

Jamhuriyar Peru ko Peru a kasar a Amurika ta Kudu. Peru tayi iyaka da kasashe uku

Daga arewacin kasar Ecuador (Ekwado) da kasar Colombia

Daga gabashin kasar Brazil

Daga gabashin da kudu kasar Boliviya

Daga yammacin Ruwan Pacific

Daga kudu tabkin kasar Chile (Cile).Wikimedia Commons on Peru

Rio de Janeiro

Rio de Janeiro birni ne, da ke a jihar Rio de Janeiro, a ƙasar Brazil. Shi ne babban birnin jihar Rio de Janeiro. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, jimilar mutane 12,280,702 (miliyan sha biyu da dubu dari biyu da tamanin da dari bakwai da biyu). An gina birnin Rio de Janeiro a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.

Wikimedia Commons on Rio de Janeiro

Ronaldinho

Ronaldo de Assis Moreira (an haife shi a 21 March 1980), anfi saninsa da Ronaldinho (lafazi|ʁonawˈdʒĩɲu|br) ko Ronaldinho Gaúcho, "Ronaldinho", itace sunan "Ronaldo" idan aka tsawaita ta, kuma ana kiransa da "Gaúcho" (tun tasowarsa daga southern Brazil), saboda ya banbanta daga abokin wasansa kuma dan kasarsa wato Ronaldo, wanda an sansa da "Ronaldinho" a Brazil kafin nan. Ronaldo sai yafara amfani da sunansa na farko bayan koma warsa Turai, hakan yaba Ronaldinho daman ajiye sunan "Gaúcho" yafara amfani da sunan Ronaldinho a kasashen waje. dan'wasan kwararrun kwallon kafa na kasar Brazil kuma shine ambassador a Barcelona. ya buga wasanni amatsayin dan'wasan tsakiya attacking midfielder, amma kuma yabuga forward ko gefe winger. Ya buga kaso mai yawa na rayuwar ƙwallon ƙafar sa a Turai, ma ƙungiyoyin Paris Saint-Germain, Barcelona da A.C. Milan da kuma buga ma Brazilian national team. Ana ganinsa Amatsayin daya daga cikin kwararrun Ɗan'wasa na zamaninsa da kuma ganin agun mafiya mutane amatsayin shahararre a suk duniya greatest of all time, Ronaldinho ya lashe FIFA World Player of the Year awards sai biyu da kuma Ballon d'Or. Ya kware a skills da creativity; due to his agility, pace and

dribbling ability, as well as his use of tricks, feints, overhead kicks, no-look passes and accuracy from free-kicks.

Ronaldinho yafara wasan ƙwallon ƙafa ne a Grêmio, a 1998. Lokacin yana shekara 20, ya koma ƙungiyar Paris Saint-Germain dake Faransa sannan yakoma ƙungiyar Barcelona a 2003. A shekararsa ta biyu a Barcelona, Ya lashe kyautarsa ta farko na FIFA World Player of the Year award, kuma Barcelona ta lashe La Liga. A kakar wasan dake zuwa tazama mafi shaharan lokacin sa a ƙungiyar inda Barcelona ta lashe gasar UEFA Champions League, na farkonsu a shekaru goma sha hudu, da kuma sake lashe wata La Ligan, wanda yazama na farko da Ronaldinho ya lashe kofina biyu a jere. Bayan yaci wasu ƙayatattun ƙwallaye guda biyu a wasan El Clásico, Ronaldinho yazama na biyu cikin yan'wasan Barcelona, bayan Diego Maradona a 1983, daya yasamu akai masa standing ovation daga masoyan ƙungiyar Real Madrid a Santiago Bernabéu. Ronaldinho yasake karbar FIFA World Player of the Year award dinsa na biyu, da kuma Ballon d'Or.

Sakamakon karewa a nabiyu a La Liga a kasan Real Madrid a 2006–07 season da kuma samun rauninsa 2007–08 season, Ronaldinho yabar Barcelona inda Yakima AC Milan. Yakuma koma Brazil domin bugawa Flamengo a 2011 da kuma Atlético Mineiro bayan shekara daya, kuma ya lashe Copa Libertadores, ya kuma koma Mexico Dan bugawa Querétaro sannan yakoma Brazil Dan bugawa Fluminense a 2015. Ronaldinho yatara kyautuka da dama a rayuwar was an ƙwallon ƙafarsa. Ansanya shi a cikin UEFA Team of the Year da FIFA World XI sai uku, yazama UEFA Club Footballer of the Year a 2006 da kuma South American Footballer of the Year a 2013, kuma ansanya shi cikin FIFA 100, jerin sunayen shahararrun Ɗan'wasa rayayyu wanda Pelé ya hada.

A bugawa ƙasar sa wasa, Ronaldinho ya buga wasanni 97 ma ƙasar sa Brazil national team, yaci ƙwallaye 33, kuma ya wakilci ƙasar sa a FIFA World Cup sau biyu. Yakasance daga cikin wadanda suka kokari a lashe gasar 2002 FIFA World Cup na ƙasar sa a Korea da Japan, dashi dasu Ronaldo da Rivaldo a gaba masu cin ƙwallo, yaci ƙwallo biyu, wanda yahada da free-kick daga nisan ƙafa 40 a wasansu tare da ƙasar England, da bayar da assists biyu da kuma zama cikin FIFA World Cup All-Star Team. Amatsayinsa na captain, yajagoranci Brazil a lashe Confederations Cup dinsu nabiyu a 2005 kuma yazama Man of the Match a final. Ronaldinho yaci ƙwallaye uku a gasar, inda suka ƙwallayensa suka zama tara, haka yasa yazama joint all-time leading goalscorer a gasar.

Ronaldo (Brazil)

Ronaldo Luís Nazário de Lima (lafazi|ʁoˈnawdu ˈlwis nɐˈzaɾju dʒi ˈɫĩmɐ|; an haife shi a 18 September 1976), anfi saninsa da Ronaldo, tsohon dan'wasan kwallon kafa ne na kasar Brazi, wanda ke buga bangaren gaba striker. Popularly dubbed O Fenômeno ("The Phenomenon"), ana ganinsa amatsayin daya daga cikin greatest football players of all time. In his prime, he was known for his dribbling at speed, feints, and clinical finishing. At his best in the 1990s, Ronaldo starred at club level for Cruzeiro, PSV, Barcelona, da Inter Milan. Komawarsa zuwa Spain da Italy yasa yazama nabiyu bayan Diego Maradona, to break the world transfer record twice, all before his 21st birthday. Da kaiwarsa shekaru 23, yaci kwallaye sama da 200 ma kulub da kasarsa. Bayan share fiye da shekara uku batare da murza tamola ba, saboda knee injuries and recuperation mai tsanani, Ronaldo yakoma Real Madrid a 2002, which was followed by spells at A.C. Milan da Corinthians.

Ronaldo yayi nasarar lashe FIFA World Player of the Year in 1996, 1997 and 2002, the Ballon d'Or in 1997 and 2002, and the UEFA Club Footballer of the Year in 1998. He was La Liga Best Foreign Player in 1997, when he also won the European Golden Boot after scoring 34 goals in La Liga, and he was named Serie A Footballer of the Year in 1998. One of the most marketable sportsmen in the world, the first Nike Mercurial boots–R9–were commissioned for Ronaldo in 1998. He was named in the FIFA 100 list of the greatest living players compiled in 2004 by Pelé, and was inducted into the Brazilian Football Museum Hall of Fame and the Italian Football Hall of Fame.

Ronaldo played for Brazil in 98 matches, scoring 62 goals, and is the second-highest goalscorer for his national team, trailing only Pelé. At age 17, Ronaldo was the youngest member of the Brazilian squad that won the 1994 FIFA World Cup. At the 1998 World Cup, he received the Golden Ball for player of the tournament, helping Brazil reach the final where he suffered a convulsive fit hours before the defeat to France. He won a second World Cup in 2002 where he starred in a front three with Ronaldinho and Rivaldo. Ronaldo scored twice in the final, and received the Golden Boot as the tournament's top goalscorer. During the 2006 World Cup, Ronaldo scored his 15th World Cup goal, which was a World Cup record at the time. He also won the Copa América in 1997, where he was player of the tournament, and 1999, where he was top goalscorer.

Having suffered further injuries, Ronaldo retired from professional football in 2011. As a multi-functional striker who brought a new dimension to the position, he has been the outstanding influence for a generation of strikers that have followed. Post-retirement, Ronaldo has continued his work as a United Nations Development Programme Goodwill Ambassador, a position to which he was appointed in 2000. He served as an ambassador for the 2014 FIFA World Cup. Ronaldo became the majority owner of La Liga club Real Valladolid in September 2018 after buying 51% of the club's shares.

Salvador (Bahia)

Salvador birni ne, da ke a jihar Bahia, a ƙasar Brazil. Shi ne babban birnin jihar Bahia. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, jimilar mutane 3,919,864 (miliyan uku da dubu dari tara da sha tara da dari takwas da sittin da huɗu). An gina birnin São Paulo a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.

Wikimedia Commons on Salvador (Bahia)

Shugaban kasa

Shugaban Kasa (da turanci Head of State ko Chief of State) shine mutumin dake wakiltar gamayyar tarayyar kasa da tabbatar da sovereign state. ya danganta da irin tsarin mulki da Rabe-raben Karfi, wanda shugaban kasar ke dashi, ko dai ceremonial figurehead ko concurrently the Shugaban Gwamnati. A parliamentary system shugaban kasa shi ake kira da de jure Jagoran Kasa, sannan akwai wani na daban de facto Jagora, mafi yawan cin lokaci mukamin sa shine firayim minista. A banbance, a semi-presidential system tana da duk shugabannin kasan da na gwamnati amatsayin shugabanni de facto na wannan kasar (a aiki sukan raba ayyukan ne tsakanin junan su).

A kasashe masu tsari na parliamentary systems, shugaban kasa shine is typically a ceremonial figurehead wanda a zahiri bashi ne ke gudanar ko jagorantar ayyukan yau da kullum ba na gwamnati ko ba'a bashi damar yin wani aikin data shafi siyasa ba. A kuma kasashen da shugaban kasa kuma shine shugaban gwamnati, shugaban kasar yana zama duka shine ke jagoran kasa kuma babban mai mukami a siyasar kasar, wanda ke zartas da ayyukan shugaban ci (misali. Shugaban kasar Brazil).Tsohon shugaban kasar Faransa Charles de Gaulle, yayin da suke samar da Constitution of France na yanzu a (1958), yace: dole shugaban kasa yakasance yanada "Ruhi na son kasa" da faransanci "l'esprit de la nation" (da turanci "the spirit of the nation").

São Paulo

São Paulo birni ne, da ke a jihar São Paulo, a ƙasar Brazil. Shi ne babban birnin jihar São Paulo. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, jimilar mutane 21,242,939 (miliyan ashirin sha ɗaya da dubu dari biyu da arba'in da biyu da dari tara ta talatin da tara). An gina birnin São Paulo a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.

Wikimedia Commons on São Paulo

Ziad Fazah

Ziad Youssef Fazah ( Larabci: ﺯﻳﺎﺩ ﻓﺼﺎﺡ ) An haifeshi a watan 10 ga Yuni na 1954. Yana da asali da kasashe biyu Laberiya da Lebanon kuma yayi ikirarin yanajin yarurruka sama da 59.

A yanzu yana zaune ne a garin Porto Alegre , Brazil.

A wasu harsuna

This page is based on a Wikipedia article written by authors (here).
Text is available under the CC BY-SA 3.0 license; additional terms may apply.
Images, videos and audio are available under their respective licenses.